Gwamnatin Tarayya Karkashin Hukumar Bunkasa Fasahar Sadarwa ta Kasa (NITDA) ta Buɗe Shafin Cike "NITDA-Digital Economy Employability Programme (DEEP)" Tattalin Arzikin Dijital
Gwamnatin Tarayya Karkashin Hukumar Bunkasa Fasahar Sadarwa ta Kasa (NITDA) ta Buɗe Shafin Cike "NITDA-Digital Economy Employability Programme (DEEP)" Tattalin Arzikin Dijital
Hukumar Bunkasa Fasahar Sadarwa ta Kasa (NITDA) ta fitarda form domin gudanarda taro na habakarda mahalarta da samarmasu da damammaki acikin Tattalin Arzikin Dijital Wato "Driving inclusive digital adoption, optimization and connecting participants to deeper opportunities in the Digital Economy" Kamar yadda suka bayyana a shafinsu.
Amfanoninda ke acikin shirin Tattalin Arzikin Dijital
- 1. Samarda damammaki acikin Tattalin Arzikin Dijital
- 2. Samun shiga cikin Tattalin Arzikin Dijital 10 na zamani
- 3. Koyi Ƙwarewa don saita Bayanan Kasuwancin Google, da Google Suite da samun kuɗin da tallata hajoji a internet.
- 4. Haduwa da juna akan dandamali na koyo
- 5. Samu ilimin yadda ake amfani da data and analytics domin gudanarda tsare-tsaren kasuwanci
Sharuɗɗan cancanta
Domin samun damar shiga acikin shirin NITDA-DEEP, Dole ne ku:
- 1. Kasance dan koya a cikin Tattalin Arziki na Dijital
- 2. Kasance mai sha'awar haɓaka ƙwarewa a ilimin IT
- 3. Kasance mai iya kebe sa'o'i 2 a kowace rana domin "self-paced certification"
Yadda Zaku Cike
Yi rajista a nan: https://deep.nitda.gov.ng/
Lokaci
Za'a bude aikace-aikacen 24th November, 2022; za'a rufe ranar 30th November, 2022.
Za'a fara horo a ranar 5th December, 2022
Thanks slot haskenews keep it up
ReplyDelete