Ana ci gaba da tantance masu neman tallafin karatu Kwankwasiyya Development Foundation a Jami'ar Mewar, Jihar Nasarawa
Saturday, November 26, 2022
Comment
Ana ci gaba da tantance masu neman tallafin karatu Kwankwasiyya Development Foundation a Jami'ar Mewar, Jihar Nasarawa.
Screening of Kwankwasiyya Development Foundation Scholarship Scheme applicants at Mewer University, Nassarawa State.
Ana ci gaba da tantance masu neman tallafin karatu Kwankwasiyya Development Foundation a Jami'ar Mewar, Jihar Nasarawa.
Gidauniyar Kwankwasiyya Debelopment Foundation ta shirya domin al’umma musamman matasa dama da su ci gajiyar ayyukanta na inganta ilimi, yanzu haka ta kaddamar da zango na biyu na tallafin karatu na kasa baki daya ga maza 2 da mata 2 masu neman tallafin karatu a kowace jiha ta Najeriya domin tallafawa matasa 148 domin yin karatu a Jami'ar Mewar International University Nigeria Jami'ar Indiya ta farko a duk fadin Afirka.
Copy: Ahmed El-rufai Idris
0 Response to "Ana ci gaba da tantance masu neman tallafin karatu Kwankwasiyya Development Foundation a Jami'ar Mewar, Jihar Nasarawa"
Post a Comment