-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Kwanaki 3 Daga 25-27 ga Oktoba: An Buɗe Shafin Cike Shirin Digital Nigeria a Hukumar Bunkasa Fasahar Sadarwa ta Kasa (NITDA)

Taron kasa da kasa na Digital Nigeria da akafi sani da taron kasa da kasa na eNigeria. Taron shirin wayar da kan jama'a ne a bangaren tattalin arzikin dijital. Manufar ita ce a zurfafa tunani domin magance kalubalen Najeriya da kuma samarda ci gaban tattalin arziki mai dorewa a ƙasar. 

Taron zai kuma samar da dandamali domin samarda sabin hanyoyin sadarwa, haɗin kai da haɗin gwiwa, wayarda kan juna, jagoranci, tada tattaunawa kan fasahar da ke tasowa da abubuwan ƙarfafawa sabi da suka fito.

Manufofin Digital Nigeria

  • Digital Transformation
  • Digital Inclusion
  • Innovation and Entrepreneurship
  • Emerging Technologies
  • Data Protection and National Security

Yadda Zaku Cike

Domin cike wannan damar ku latsa link dake a kasa

https://www.digitalnigeria.gov.ng/register/

Lokaci

Kwanaki 3 Daga 25-27 ga Oktoba

Tuntuba Ko Karin Bayani

NITDA HQs, No 28, Port Harcourt Crescent,

Off Gimbiya Street, Area 11 Garki, Abuja

+234-8126748097

mabiola@nitda.gov.ng

ALLAH Yasa Mu Dace Baki Daya

0 Response to "Kwanaki 3 Daga 25-27 ga Oktoba: An Buɗe Shafin Cike Shirin Digital Nigeria a Hukumar Bunkasa Fasahar Sadarwa ta Kasa (NITDA)"

Post a Comment