-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Cike Aikin ENUMERATOR a kungiyar Helen Keller International

Cike Aikin ENUMERATOR a kungiyar Helen Keller International

Cike Aikin ENUMERATOR a kungiyar Helen Keller International

An kafa kungiyar Helen Keller International a shekara ta 1915. kungiyar Helen Keller International an kafata ne domin bada tallafi ga waɗanda ke fuskantar matsala ido wato makanta, bawa yara tallafi dake fama da rashin wada taccen abinci, da kuma waɗanda ke fama da jinya a kauyuka a yanzu haka kungiyar Helen Keller International na aiki ne a bangarori sama da 180 a nahiyar Africa data Asia. Babban aikinta kungiyar Helen Keller International shi ne ta samarda taimako da kuma hanyoyin dakile matsala makauta da samarda abinci mai gina jiki.

A yanzu haka kungiyar zata gudanarda aikin Enumerator / Data Collector at Helen Keller International a wasu jahohi a Nigeria.

Yadda Zaku Cike

Idan kuna da shawar cike aikin Enumerator / Data Collector at Helen Keller International ku aika da CV ɗinku zuwa nigeria.recruitment@Hki.org ta amfani da taken aiki (Enumerator / Data Collector at Helen Keller)a matsayin batun imel.

Domin Karin Bayani Tuntubesu

ALLAH Yasa Mu Dace Baki Daya

0 Response to "Cike Aikin ENUMERATOR a kungiyar Helen Keller International"

Post a Comment