-->

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL
To continue receiving our daily updates on news, jobs, and opportunities, please follow our new channel above, Thank you for your continued support Haskenews Media & Publishing Services
Ɗaliban Degree ₦75,000, Ɗaliban NCE ₦50,000 duk Semester Gwamnatin Tarayya Zata Bawa Ɗalibai Masu Karatun Education

Ɗaliban Degree ₦75,000, Ɗaliban NCE ₦50,000 duk Semester Gwamnatin Tarayya Zata Bawa Ɗalibai Masu Karatun Education

Ɗaliban Degree ₦75,000, Ɗaliban NCE ₦50,000 duk Semester Gwamnatin Tarayya Zata Bawa Ɗalibai Masu Karatun Education

Gwamnatin tarayya ta ƙarƙashin Federal Scholarship Board a shirin nan da aka ƙaddamar mai suna education bursary award, tana sanar da dukkan ɗaliban da suke karantar education a matakin gaba da sakandire cewa ta buɗe portal domin applying na scholarship.

Sharaɗin shine: dole ka zama kana karantar EDUCATION a Jami'a ko kuma kwalejin ilimi. BANDA MASU YIN PART TIME. 


Tsare- Tsare

  • Ɗaliban Degree ₦75,000 Duk Semester
  • Ɗaliban NCE ₦50,000 duk Semester

Abubuwanda ake bukata yayin cikewa

  • BIO DATA
  • Name:
  • NIN:
  • Date of birth:
  • Gender:
  • Academic level:
  • State:
  • L.G.A
  • ADDRESS:
  • PHONE NUMBER:
  • EMAIL ADDRESS:
  • MARITAL STATUS:

PARENT INFORMATION

  • NAME:
  • OCCUPATION:
  • PHONE NUMBER:
  • RELATIONSHIP:

NEXT OF KIN

  • NAME:
  • OCCUPATION:
  • PHONE NUMBER:
  • RELATIONSHIP:

 INSTITUTE

  • SCHOOL NAME:
  • STATE:
  • DEPARTMENT:
  • QUALIFICATION:
  • COURSE:
  • YEAR OF ADMISSION:
  • CATEGORY OF STUDY:
  • CURRENT LEVEL:
  • CURRENT CGPA:

TAKARDU DA ZAKU GABATAR

  • School I.D Card
  • Admission letter
  • Photo passport
RANAR RUFEWA

  • Zasu rufe rijistar ranar 21st October, 2022
YADDA ZAKU CIKE

Ga link ɗinnan ga wanda zasu iya cikawa  https://fsbn.com.ng/applicants/auth/register/35565


Sanarwar hukumar bada tallafi ga ɗalibai ta Gwamnatin Tarayya




Marubuci: Ahmed El-rufai Idris


0 Response to "Ɗaliban Degree ₦75,000, Ɗaliban NCE ₦50,000 duk Semester Gwamnatin Tarayya Zata Bawa Ɗalibai Masu Karatun Education"

Post a Comment