-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

YADDA AKE ZAMA  DA TALAKAN MIJI

YADDA AKE ZAMA DA TALAKAN MIJI

YADDA AKE ZAMA  DA TALAKAN MIJI

Dafarko dai talakan miji ,miji ne wanda  bayada arziki na dukiya wanda kullum sai ya nemu ake ci ,wanda idan bai fita yanemo to aranar nan baza aciba.saboda haka auran talakan miji sai ansa hakuri da kuma dogaro ga Allah, domin shike bayarwa ba kokarin neman kaba ko hazaka ko kuma kwaarewarka.saboda haka akwai kalubale to gareku mata idan zaku auri miji talaka to ku aureshi don Allah , bawai don kin aure a talakaba zaiyi miki mutunci ko kuma yayi miki  adalci ,mafi yawnci maza  bace dukaba biyu bisa uku dinsu duk haka suke  kalilan na daga cikin su suka tuna baya ,amma idan tun farko kinyi don Allah to ,to Allah zaiyimi waga ko ke kanki yayi miki  naki arziki ko kuma yayiwa y'ay'anki arziki sai ki amfana,wadansu lokuttan idan kinyi rashin sa a kara aure kuma ya auro masifafiyar Mata kuma mai makirci to kishiga uku  duk irin waharda kikayi bazai ganiba shi ya riga ya manta ke ga reki tarrage, ba ruwa  nai da damuwarki tunda yaga yanzu ko bake akwai wata gabanai donko inda duk yadosa cen ne a  gabas.amma akwai wadansu maza ya'nhalat wadanda basu manta baya donko duk abinda  zaiyi sai yasanar da ita kuma duk abinda zai basu ita ce  farkon dauka  kafin sauran matan ,Amma idan kinhadu da wanda baya tunabaya wani abu ba zakikosan abin da yazo dashiba balle harkisa ranki Idan ma kinyi masa magana sai abu ya koma musu rigima ta tashin hankali,bama matar ba kadai  harma y'ay'an ta suma sai sun shiga matsala amma sanda babu dasune akata wahalal rayuwa Amma daga baya in ansamu

 Wasu zai manta da duk wahalar da sun kayo cen baya,musamman idan anka hadu da muguwar mata wadda bata san Allah ba kuma wadda batada imani a zuciyarta to komai tana iyayi game da matar da y'ay'anta  ,Idan taga  dama ma zata iya cewa  ma  ta koreta ta bargidan,kuma shi mijin baramuwa taibace musamman idan ya auro y'arbariki ,domin a wannan zamani mazaje sunfi son mata y'abariki wadanda sunka iya duniyanci,ba kunya ba tsoron Allah ,kuma babu amana,ita kuma waccen tsohuwar matar da ta aure shi tun yana talakka kallon bakauya ya kaimata don saboda bata waye ba.saboda  haka dole ne mazaje a kula makiyaye da amanarda ankadauko mata domin amana bata tsufa.

0 Response to "YADDA AKE ZAMA DA TALAKAN MIJI"

Post a Comment