-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

YADDA AKE ZAMA DA KANWAR MIJi

YADDA AKE ZAMA DA KANWAR MIJi

YADDA AKE ZAMA DA KANWAR MIJi

Dafar ko dai ita kanwar yadda zakiyi kizauna da ita lafiya batareda wata hayaniyaba,to dolene saikin boye duk wasu abubuwa da Dan uwanta wato mijinki keyimiki,abubuwanda nake magana kamar haka Wani MIJi koyaushe Yana siyama mata abunda yagani waje kamar haka ,zaigan takalmi,ko sarka,ko turare,ko hijab,ko jallabiya,Kuma yasan kinadasu,to allokacinda kanwar mijinki tagga haka zatafara Jin haushinki,dafarko bazata nuna mikiba zatacigaba da shiga cikin jikinki harsaitagano dukkan sirrin abubuwanda Dan uwanta keyimiki sannan taje tagayama sauran Yan uwanta kaima harda mahaifiyarta toh daganan marsala rashin zama lafiya zata shigo tsakaninki da Kannan Miji ba wadanda acikin gida kadaiba harma da wanda sukayi aure,sannan bakayan kyalekyale kadai kasa rashin zama lafiya da kanwar mikiba hatta da kayan abin irinsu nama,kifi,kaji da sauran,idan kikabari kanwar Miji naganin duk abinda dan uwanta kekawowa tohfah babu zama lafiya Koda ko abin nan da ita AKE cinshi AKE shansa,wadannan abubuwa suna daga cikin abubuwanda kesawa ba,azaman lafiya da kanwar Miji,ita dai kanwar Miji tafison kidinga gayamata Dan uwanki bayasaimin Naman miya saiyagadama,baya siyamin takalmi ko sun katse,yabada kudin saimin lace Amma baisaye,baya wannan bayawannan,haka kawaii take toh idan tanaganin haka zaku zauna lafiya,toh mata idan harkunaso ku zauna lafiya da kanwar Miji toh lalle sai kunboye duk Wani Abu dakusan najin dadin rayuwane,ya danganta ko nacine ko nashene,saboda ita kanwar Miji koyaushe kallontakai donmi shi Yaya zairinka siyama matarshi kaza Bai siyaminba,tasan badaybane,don haka yazomo dole kiboye dukkan kayan Jin dadin rayuwa idan kinason kizauna da kanwar Miji lafiya,domin ita kanwar Miji ko yaushe tafison ta ganki ciki marsala bawai Jin dadiba,idan harkika bi wadan hanyoyi toh insha Allahu zaki zauna da kanwar mijinki lafi,

0 Response to "YADDA AKE ZAMA DA KANWAR MIJi"

Post a Comment