Masifaffen Miji Yadda Zaki Zauna Dashi
Masifaffen Miji Yadda Zaki Zauna Dashi
Dafarko dai masifaffen miji ,miji ne wanda ke da wahalar zama sannan kuma masifar fada baga mata ba harma y'ay'an nasa sai masifar ta shafe su day abinfada da wanda ba nafada ba shi duk fada yakeyi ,irin wannan mijin shi ke da y'ay'an sa su rena shi matan sa ma surena shi akan masifar sa, kuma shi miji magadaci abinda baisani ba idan matan da y'ay'an sunka fahimci duk abinda sunkayi bayada aiki dai masifa nanne kowa zai rena shi bamatan ba ,ba y'ay'an ba kai harma abukanin sa da makabtan da duk zasu rena shi .idan kowa ya fahimci wannan hali garai to kowa yaga damar yimasa abun da zai yimasa to zai yimasa don ansan koda anyimasa bayada aiki sai fada .akwai masifaffen mijin da daya zo gida zaya fara shiure shiuren kaya kamar irisu butar alwala ko kayan aikin gida wai shi asan ya shigo ,sai kaga mata da y'ay'ansa kowa sai gudu sukai yadda kassan suga wani dodo ya shigo ,shi bama murnar dawowar shi sukai ba agidan balle harya samu tarbon matan da y'ay'an sai kaga kowa yayi shiriu kamar kwana sukeyi amma ba kwana,sukeyi ba sai ya fita zakaji matan da y'ay'an suna farar sa da irin maganganun da yayi kafin ya fita akan sun rai
na shi kuma basu tsoron sa ko kadan,kai masiffen miji baiji dadi ba ,wanda y'ay'an sa insunada abinda suke bukata agare shi suna tsoran tanbayar sa saboda masifarsa haka ma matasa ko suna da damuwa basu gaya masa saboda masifarsa da su gaya masa sunfi son sugaya ma wasu,suna tallar sirin gidansu saboda suna tsoran tanbayar sa yayi musu masifa don irin ko alheri ana tsoron yimusu su mayar da shi sharri kowa yana taka tsan tsan da lamari nai.wai shi ganin yakai masifa girmace bai san faduwa ce ba ,don ko abubuwa da dama yana hasararsu bai saniba saboda bakar masifar sa kowa baya kusantarsa yagaua masa abinda ke faruwa, masifaffen miji ko yaran da ke aiki akarkashinsa kowa tsaronsa yakai ,shi kesa kaga y'ay'an sa suna gurin ya mutu don su sarara,to wannan abin me ne ne amfanin wannan masifa ,to don haka mazaze ku kula da irin wadannan halaye don basuda kyau
0 Response to "Masifaffen Miji Yadda Zaki Zauna Dashi"
Post a Comment