Daukar Ma'aikata a Nigerian Air
Friday, September 23, 2022
Comment
Daukar Ma'aikata a Nigerian Air
To fa yau na kawo maku labari mai daɗin karantawa. Watau Nigerian Air zata fara aiki nan kusa
Suna neman ma'aikata ne a bangaren matuƙa jirgin sama kama daga captains, first class officers har da su cabin crews
Idan kana da kwarewa sai kayi apply a portal ɗin su www.nigeriaair.world koh kuma ka tura takardun ka ta email ɗin su (recruitment@nigeriaair.world).
Allah ya sa a dace.
0 Response to "Daukar Ma'aikata a Nigerian Air"
Post a Comment