-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Tarihin Abis Fulani

Tarihin Abis Fulani

Tarihin Abis Fulani

Abubakar Bello Isma'il da aka fi sani da Abis Fulani shafin Tiktok, Abis Fulani shahararre ne a tiktok inda yakeda dubban masoya. Kalmar "A"B"I"S" ya safkota ne daga Abubakar Bello Isma'il.

An haifi Abis Fulani a Jahar Kano unguwar kwalli inda yayi katun primary da junior secondary school duk a Hotoro yakinda daga karshe ya kammala karatun senior secondary school a wudil. Abis Fulani ya kammala karatun na degree na farko a jami'ar kimiyya da fasaha dake Kano inda ya karanci Mathematics kuma ya kammala da "first Class". Daganan yasamu admission zuwa germany domin yin karatun degree na biyu wato masters a fannin Mathematics international dakeda alaka da financial statistics.

2 Responses to "Tarihin Abis Fulani"