Shirin N-power: Muhimmiyar Sanarwa Ga Wanda Yacika Aikin Npower
Shirin N-power: Muhimmiyar Sanarwa Ga Wanda Yacika Aikin Npower
Assalmu Alaikum warahamatullahi Taala Wabarakatuhu Barkanku Dazuwa Wannan Site Namu Mai Albarka Na Hausa.sqhub.ng shafin Taimakon Al, umma.
kaman yadda kukasani wannan hukuma ta nsims Mai taken Npower ta fitar dawannan sanarwane akan wadanda suke aiki akarkashinta dakuma wadanda zata dauka anangaba.
sannan Tana sanar da Wanda baabiya kudinsaba a batch c Stream 1
wannan hukuma Tana bawa wadannan mutane Wanda baabiya Kudinsuba tanabasu hakuri akan Wannan Abu da yafaru.
Sabo da Haka Kaman yadda al’amarin ya kasance akwai Dubban mutane Wanda idan sun Shiga Dashboard nasu a shafin nasims idan sun shiga payroll zasuga ya Nuno musu transaction fail wasu na Wata daya ne wasu na Wata biyu wasu na Wata uku dasauransu.
Saboda haka Wannan hukumar ta Npower nasims take bawa mutane hakuri Wanda ke cikin wannan Shirin nata ,sannan kada su Damu wannan hukuma tana kokari iya kanta domin ganin anbasu kudinsu Nan bada jimawaba.
wannan hukuma tace Suna kokari iya yinsu Dan ganin sun biya kowa kudinsa saboda haka a Kara hakuri da juriya. Kuma insha allahu tabbas sun fahimci yadda kuke ji Kuma sun ga koken ku don haka yanxu suna aiki ba dare ba Rana domin ganin kome ya dedeta Nan bada jimawaba insha allahu.
Allah yataimaka Allah yabada saa ameen.
0 Response to "Shirin N-power: Muhimmiyar Sanarwa Ga Wanda Yacika Aikin Npower"
Post a Comment