-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Gyaran nono 2023

Gyaran nono 2023

Gyaran nono 2023

Barkarmu da sake saduwa acikin wannan shafi mai albarka mai suna Haskenews yau mun samu sakonku na ya ake Gyaran nono ga budurwa ko musamman bazawara ko matar aure. 

Dafarko dai ya kamata mu sani mu mata gyaran jiki wajibi ne ga kowace ya mace kuma darajace a wajan mijinta maza da yawa ALLAH ya kaddarta masu shawar son nono, don haka ya zama dole garemu ku kiyaye wannan. 

Kamar dai yadda malamai suke ta fada cewa akwai hanyoyin gyaran nono da Budurwa, Bazawara ko Matar Aure zatabi domin dawowa da ni'imarta. Acikin wannan kasidar zamu kawo maku hanyoyi biyu da zakibi domin dawowa da ni'imarki.

HANYA TA FARKO

  • Ki nemi 
  • kankana
  • gwanda
  • abarba

ayanka kanana a zuba aruwan zafi idan yayi laushi sai a shanye.

idan shayarwa akeyi man hulba cokali2 abi da zuma cokali1.

Idan ya zube ne a dafa hulba da yansun idan ya dafu atace,asha,sannan a kwaba hulbar da kwan salwa arika.Kafin shafawa.

HANYA TA BIYU

IDAN nononki kanana ne kina so suyi man ya kamar yadda kikeso dai-dai kina iya yin wannan hadi domin samun lafiya nononki

  • cukwul
  • garin alkama
  • aya
  • nonon saniya
  • madara
  • garin hulba.

Cukwul wanda yawansa zai Kai guda uku sai ki samu garin alkama gwangwanin daya sai aya itama gwangwanin daya sai ki daka su zasu zama gari ki tankade ki samu nonon saniya idan kuma bakyashan nonon saniya ki samu madara ki zuba wannan garin kamar cokali 3 ki dama kina shan kullum Sau 1 sannan ki Lura lokacin da zakiyi wanka ki tafasa ruwa da garin hulba a ciki ki Bari yayi sanyi sai ki wanke nonon da shi sannan Kiyi wankan.

Kuci gaba da kasancewa da wannan shafin mungode da ziyartarku.

Allah yada mudace baki daya

0 Response to "Gyaran nono 2023"

Post a Comment