-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Ansake Buɗe Shafin Cike Aikin Nigerian Navy

Ansake Buɗe Shafin Cike Aikin Nigerian Navy

Ansake Buɗe Shafin Cike Aikin Nigerian Navy

Ansake Potal Na Cike Nigerian Navy Ayi Kokari A Sanarwa Yan Uwa Domin Mu Amfana. A Binciki Cafe Mafi Kusa Allah Yabada Sa'a

Hukuman na sojan ruwa sun fitar da wannan sanarwa ta hanyan kafafen sada zumunta na zamani dan ganeda daukan sabbin sojoji da zatayi don haka duk wanda yake sha awa zai iya cikewa kuma kaman yadda aka sani cikewan kyautane ba a biyan kudi koh sisi ✓✓http://joinnigeriannavy.com/

Sannan za a bude portal din ne ranan lahadi 07 ga watan August sannan a rufe ranan 17 ga watan September wato watan tara kusan kwana arba in kenan

Da farko ka shiga http://joinnigeriannavy.com/ wannan shine portal din da zaka shiga ka fara register amma yanzu ba a bude ba sai ran lahadi 07 ga watan August sannan za a bude in kuma kasan dama baka iya cikewa ba gara kaje shagon computer mafi kusa da kai a cikema 

Sannan ba a so mutum ya wuce shekara 18-22 ga masu secondary certificate kenan sannan ga masu diploma ND OND shikuma har 18-26 kenan ✓✓ http://joinnigeriannavy.com/

Sanna idan qualifications naka ya wuce wa yannan wato kanada degree koh HND ba yadda kayi applying dashi bah iya mai SSCE NCE OND da ND akeso  

Sannan shi cikeshi dole sai kanada BVN wato bank verification number da kuma kafin dan kasa wato National I,D card 

Abubuwanda yakamata ku tanada idam kunyi nasarar samun sunanku

a. NIN print-out slip.

b. Original and photocopies of credentials.

c. BVN print out.

d. Two (2) Navy blue PT shorts.

e. Two (2) white round neck vests.

f. Two pair of white canvas.

g. Two pair of brown canvas.

h. Two (2) white long sleeve shirts.

i. Two pairs of black trousers.

j. Two (2) black ties.

k. One pair of black shoe.

l. Three (3) pairs of white long socks.

m. Two pairs of national dress (Native wear).

n. Two set of cutleries.

o. Two Navy blue Bed sheets and Blanket.

p. Two white Bed sheets.

q. Mosquito Net.

r. Toiletries.

0 Response to "Ansake Buɗe Shafin Cike Aikin Nigerian Navy"

Post a Comment