-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Tsarin RCCG Wanda Ake Kira Na Tsawon Minti 30/35/45 Akan Nera Dari Kacal Yanzu An Dakatar da Wannan Garabasar

Tsarin RCCG Wanda Ake Kira Na Tsawon Minti 30/35/45 Akan Nera Dari Kacal Yanzu An Dakatar da Wannan Garabasar

Tsarin RCCG Wanda Ake Kira Na Tsawon Minti 30/35/45 Akan Nera Dari Kacal Yanzu An Dakatar da Wannan GarabasarSai dai Mutun Yana iyayin Amfani Dashi Wajanyin Subscription din CUG Wanda Zaka iya Ki276* Mutun Daya Dashi Akan Nera 700 Har Tsawon Wata Daya

Don Haka Yanzu Duk Wanda Yayi Subscription din Talk more da Wadannan Lambobin *234*Amount# Za'ayi Chanjin Dinsa 54k/per second 

Amma idan Kasaka Katinka Batare da Kayi Subscription ba, Za'ayi Chajin Dinka 54kb a Farkon Minti Daya Na Farkon Safiya Daganan Kuma Za'a Kama Chajinka 10kb/per second

Don Haka Shawara Anan Idan Mutun Yanada Tsarin RCCG a Layinsa Ya Dakatar da Subscription Talk more Ka Kama Kiran Wayarsa Akan Normal Call 

Idan Kuma Mutun Yanada Bukatar Subscription CUG Zai iya Saka Katin 700 Acikin Layinsa Sannan Yayi Amfani da Wadannan Lambobin *276*200# Yayi Sub Din CUG

Tsarin CUG Shine Akewa Taken Nida Matata 

0 Response to "Tsarin RCCG Wanda Ake Kira Na Tsawon Minti 30/35/45 Akan Nera Dari Kacal Yanzu An Dakatar da Wannan Garabasar"

Post a Comment