-->

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL
To continue receiving our daily updates on news, jobs, and opportunities, please follow our new channel above, Thank you for your continued support Haskenews Media & Publishing Services
Kalaman Soyayya Masu Janyo Dauwamammen Farin Cikin

Kalaman Soyayya Masu Janyo Dauwamammen Farin Cikin

Kalaman Soyayya Masu Janyo Dauwamammen Farin Cikin

  • Kyautar Kalaman So Daga Bakinda Baya Gajiya Da Ambaton Furucin Harafin Dake Fitar Da Sakon Gaisuwar Girma Agareki
  • Budemin Nashigo Kofar Zuciyarki Da Sannu Zan Zamo Dauwamammen Farin Cikin Da Zai Bunkasa Dukkan Wani Farin Cikin Rayuwarki
  • Assalamu Alaiki Yake Hakikar Halittar Da Bayananina Suke Nufi. Nazo Da Murna Zuwa Murmushi Da Farin Cikin Shaukin Samun Damar Ganin Kyawun Nasabarki
  • Kicemin Marhabun Yaka Taho Dan Gata Zuciyata Kazo Zan Baka Ruwan Hawayen Idanuwana Suna Kwaranyane Sanadin Nemanka
  • Annashuwa Da Shauki Ne Zasu Biyo Baya Farin Ciki Marar Misalin Adadi Shine Zai Rufe Dukkan Wasu Kofofin Damuwata
  • Zuciyata Tana Miki Sallama Ta Masoya Jinin Dake Kara Kuzari Ajikina Shima Yana Ladabin Gaisuwa Agareki
  • Yar Asalin Kyau Mai Dirar Hanci Siriri Matsakaici Kinada Kyawun Halitta Da Tsarin Iya Kwalliya Akan Burgewa
  • Sonki Ne Kadai Akan Tsarin Dukkan Tunanina Komai Nisan Dare Da Tsawon Wuni Iya Wuya Tunaninki Ne Akan Kwakwalwata
  • Kallon Tsakiyar Idanuwanki Suna Saukar Da Sabuwar Ni,ima Acikin Jikina Ta Hanyar Hakane Nake Kara Kaimi Wajen Ganin Nasamu Ganinki Akowace Rana
  • Dauki Ki Amsa Sunankine Nake Ambato Tsananin Sonkine Yake Tsuma Zuciyata Shiyasa Bana Gajiya Wajen Yaki Da Dukkan Wata Damuwarki
  • Alokacinda Hasken Wata Ya Keto Gabatowar Asbahi Wani Sauyin Yanayine Yake Sauka Mai Dadin Sanyi Dake Ratsa Fata
  • Gamsuwar Jiki Da Yanayin Annashuwar Ruhi Yana Haifar Da Tsantsar Kwanciyar Hankali Adaidai Lokacin Nutsuwa Tana Kara Samun Ma,abocin Kasantuwa Alokacin
  • Kwatankwacin Debewar Kewar Irin Wannan Lokacin Nakeji Ajikina Aduk Lokacinda Nakejin Sautin Muryarki Tana Ratsa Kunnuwana
  • Makurar Kalmomin Baki Sun Kure Wajen Kurewar Rerawa Dakuma Rubuta Sakonnin Dazasu Fahimtar Dake Irin Son Danake Miki Amma Har Yanzu Basu Ambaci Komaiba
  • Hasken Zuciyarki Yana Kan Idona Idan Nayi Bacci Sannan Nayi Mafarkinki Hakan Yana Wadatar Da Zuciyata Samun Walwala Iya Tsawon Lokaci Mai Nisa
  • Sallama Agareki Tareda Sako Na Musamman Wanda Yataso Daga Farkon Numfashin Zuciyar Dake Kiran Sunanki Akowane Bugun Numfashi
  • Kin Isa Ayi Miki Komai Shiyasa Na Mallaka Miki Abinda Yafi Komai Muhimmanci Acikin Jikina Wato Zuciyata
  • Na Gamsu Kuma Na Aminta Da Yawan Amanarki Shiyasa Na Damka Miki Amana Mafi Girma Acikin Rayuwata
  • Kici Gaba Da Bani Kulawa Nikuma Zan Cigaba Da Kyautata Miki Iya Tsawon Adadin Kwanakin Numfashin Raina
  • Kin Samu Kyakkyawan Matsuguni Acikin Raina Ina Alfahari Da Kasantuwata Acikin Rayuwarki Komai Wuya Zan Cigaba Da Kyautata Miki.
  • Rabbi Sarki Mahallicin Bayi Nake Roko Yasanya Kina Cikin Koshin Lafiya
  • tsamanin Sonkine Yake Dauke Da Al"audun Kafuwar Tarihin Rayuwar Kaunarki Wadda Ta Nashe Xuciyata Nakamu Da Tsananin Xillar Axabar Xumudin Sonki Wadda Hakan Ya Haifar Da Aukuwar Karuwar Begenki.
  • Y'a masoyiyata Hauwa Mai kyakykyawan suna.
  • Lallai Ba Shakka Sonki Xai Iya Xama Ajalina
  • Musamman Idan Xuciya Ta Rasaki Babu Makawa
  • Xan Bar Duniya Da Xanen Hotonki a Bangon
  • Xuciyata.
  • Ganin Kyakkyawar Fuskarki Kan Iya Samar Min Da
  • Warakar Damuwa Da Bakin Cikin Xuciya, Duk Da
  • Cewa Kyakkyawan Lafaxin Bakinki Shine Linxamin
  • Dake Janye Ra'ayina Wajen Sha'awar Xama Kusada
  • Ke.
  • Ki Yarda Da Cewa Inasonki Kuma Baxan Sauya
  • Ra'ayina Va Koda So Da Qauna Xasu Ratsa Jiki Da
  • Jijiyar Jini.Kece Daya Tilo.
  • Tarihi a Cikin Fadar Masoyan Asali.

0 Response to "Kalaman Soyayya Masu Janyo Dauwamammen Farin Cikin"

Post a Comment