-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Dinkin Mata 100+

Dinkin Mata 100+

Dinkin Mata 100+

Barkarmu da sake saduwa acikin wannan kasidar tamu mai albarka mai taken haskenews, muna samun yabo da godiya a wajanku hakan na kara bamu kwarin gwiwa da kuzarin kawo maku ra'ayoyinku. A jiya mun samu sako daga wasu mabiya shafinmu inda suka aiko mana da tambaya dacewa ko miye dalilinda yasa muka daina kawo masu sabin dinkunan mata kamar su atamfa, leshi, atamfa yar leda, shadda, yadi, atamfar roba, atamfa yar Najeriya da dai sauransu. Bisa ga wannan hakan ya bamu damar yin wannan kasidar.

Da farko dai musani kimar ko wace ya mace itace kwalliya, kwalliya kuma bata cika sai da tufafi, mu sani cewa bawai saka tufa mai tsada ba kesa ace mace kwalliyarta tayi kyauba illadai kwalliya ana ta'allakata ne akan yadda dinkin yake, dinki na daya daga cikin abinda ke kawata ya mace. Wani sa'ilin za'a sayi sutura ko atamfa ko leshi mai tsada amma idan ba dinkin kirki sai abin yazamo bai kayatarba hakan yasa mukaga yadace mu kawo maku sabin dinkunan mata da ake yayi kuma za'aci gaba da yayi har nan da shekaru da dama. Ku biyomu domin sauke dinkinda ya burgeku.0 Response to "Dinkin Mata 100+"

Post a Comment