-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Bankin Nirsal Microfinance Bank zai ba da rance ga kanana masu sana'a dan bunkasa Sana'o'i

Bankin Nirsal Microfinance Bank zai ba da rance ga kanana masu sana'a dan bunkasa Sana'o'i

Bankin Nirsal Microfinance Bank zai ba da rance ga kanana masu sana'a dan bunkasa Sana'o'i 

1. NMFB FETTY CASH NOW NOW: Wannan shiri ne dan iyayen mu mata da maza masu Kananan sana'oi Kamar haka:

I)  Masu saida Kosai

II) Masu saida Abinci

III) Masu Rake

IV) Masu Lemu da ayaba

2. NMFB SME: Wannan shiri ne na Small and Medium enterprises wato Kananu da Matsakaitan sana'oi.

Mai bukatar wannan rance ya garzaya Bankin Nirsal mafi kusa domin bude masa asusun ajiye account dasu. Dalilin bude account shine su samu bayanan ka kuma da zarar sun bude maka account zasu saka maka kudin daka nema rance. 

Daga Ahmed El-rufai Idris

0 Response to "Bankin Nirsal Microfinance Bank zai ba da rance ga kanana masu sana'a dan bunkasa Sana'o'i "

Post a Comment