-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Babbar riga - 100+ Styles

Babbar riga - 100+ Styles

Babbar riga - 100+ Styles

Barkarmu da sale saduwa acikin wannan kasidar tamu mai albarka a yau zamu tattaunane akan sabon salon babbar riga da ake yayi a shekarar nan. Kafin tsunduma acikin shirin shin kana daya daga cikin Masoya saka babbar riga? Idan amsar itace "Yes" to tabbas kazo wajanda za'a share maka hawayenka. Dafarko dai ga ma'anar babbar riga

Babbar riga ko malum-malum dai riga ce ta al'ada musamman ga al'ummar hausawa inda sune sukafi amfani da ita, kuma babbar riga na ƙara nuna girma da dattaku ga wanda ya sanya ta, ita dai babbar riga tana da matuƙar girma.

Mutane dayawa na tura mana tambayar cewa" Mene ne Amfanin Babbar Riga? 

Babbar riga tana da matuƙar amfani sosai musamman a lokacin sanyi, domin takan taimakawa mutane wajen rage jin sanyi.

Hakan ya sanya wasu suke tambayarmu shin su waye ke amfani da babbar riga?

Galibi dai dattawa ne sukafi amfani da malum-malum sai kuma anguna da dai sauran su.

Misalan dinkunan babbar riga acikin hotuna
































0 Response to "Babbar riga - 100+ Styles"

Post a Comment