-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Yadda Zaku Gane Cewa Kun Kammala Cike Aiki a Cibiyar Kula da Cututtuka ta Najeriya (NCDC)

Yadda Zaku Gane Cewa Kun Kammala Cike Aiki a Cibiyar Kula da Cututtuka ta Najeriya (NCDC)

Yadda Zaku Gane Cewa Kun Kammala Cike Aiki a Cibiyar Kula da Cututtuka ta Najeriya (NCDC)

Cibiyar Kula da Cututtuka ta Najeriya (NCDC) 

Kamar yadda kuka sani ne Cibiyar Kula da Cututtuka ta Najeriya (NCDC)  ta bude shafin yanar gizo-gizo da ake cike a aiki a hukumar, kawowa yanzu munsamu tambayoyi daga mabiya shafinmu da suke tambaya akancewa taya mutum zai iya gane cewa ya kammala cikonsa na aikin kubiyomu acikin wannan post zamuyi maku bayanin dalla-dalla.

Cibiyar Kula da Cututtuka ta Najeriya (NCDC) mai taken Nigeria Centre for Disease Control (NCDC) ta bude shafin daukar sabin ma'aikata a Bangarori iri-iri da suka hada da:-

  • GF C19RM Grant Manager
  • GF C19RM Compliance Officer
  • C19RM Health Product Management and Logistics O(HPML) Specialist
  • GF C19RM Programme Officer
  • GF C19RM Monitoring & Evaluation (M & E) Specialist
  • GF-RSSH2 Laboratory Specialist (Technical lead)

Yadda Zaku Cike

Ziyarci https://career.ncdc.gov.ng don ƙaddamar da aikace-aikacen

Ranar ƙarshe don ƙaddamarwa shine 5pm 30th Yuni 2022.

Abin Kula: Mu tabbatarda cewa munyi submitting na CV namu alokacin da muke cikewa hakanne kadai zai iya bamu damar shiga cikin wannan aikin.

Yadda Zaku Gane Cewa Kun Kammala Cike Aiki A Cibiyar Kula da Cututtuka ta Najeriya (NCDC) 

Bayan kun saka bayanan ku kamar yadda shafin ya bayyana kukayi submitting wani sako mai taken"Your application is received! Thank you for your interest in NCDC" zai bayyana a screen na wayarku hakan yana nuna cewa kun kammala cike wannan aiki na Your application is received! Thank you for your interest in NCDC ALLAH yasa mudace baki daya

0 Response to "Yadda Zaku Gane Cewa Kun Kammala Cike Aiki a Cibiyar Kula da Cututtuka ta Najeriya (NCDC)"

Post a Comment