Masu Cin Gajiyar Shirin Tallafin Kuɗi N30,000 Na Shirin RRR Covid-19 Na Cigaba Da Darawa
Monday, June 20, 2022
Comment
Masu Cin Gajiyar Shirin Tallafin Kuɗi N30,000 Na Shirin RRR Covid-19 Na Cigaba Da Darawa
Ayau Monday an cigaba da biyan naira dubu talatin kai tsaye zuwa asusun bankunan masu cin gajiyar shirin RRR.
Duk wanda yasan yabada account detail nashi daidai to ya kwantar da hankalinsa ya saurari zuwan kudi asusun ajiyar daya bayar tun daga yau Monday har izuwa karshin satanin nan zaa cigaba da biya.
Wasu Daga Cikin Hotunan Biyan Kuɗi Da RRR Covid-19 Sukayi a yau
0 Response to "Masu Cin Gajiyar Shirin Tallafin Kuɗi N30,000 Na Shirin RRR Covid-19 Na Cigaba Da Darawa"
Post a Comment