-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Tallafin P-Yes: Bayanin Yadda Zaku Shigarda Username da Password Naku a Sabon Shafin Tallafin P-Yes

Tallafin P-Yes: Bayanin Yadda Zaku Shigarda Username da Password Naku a Sabon Shafin Tallafin P-Yes

Tallafin P-Yes: Bayanin Yadda Zaku Shigarda Username da Password Naku a Sabon Shafin Tallafin P-Yes

P-YES Presidential youths Emporment Scheme Sun Fara Shirye-shiryen Gudanar da wannan Shiri Yanzu Haka 

Kamar Dai Yanda kaka Gani Wannan Shirin Gwamnatin Tarayya Na Tallafama Matasa Da Basu Jari Hadin Da Koyar Dasu Sana'o'i  Wato P-YES 

Yanzu Haka Zaka Iya Shiga Portal Din Ka Bincika Idan Sunyi Approval Naka

Shafin P-Yes kai tsaye: https://p-yes.gov.ng/

Shafin Shigarda Username da Password: https://reg.p-yes.gov.ng/wp-login.php?redirect_to=https%3A%2F%2Freg.p-yes.gov.ng%2F&reauth=1

Abu Biyu Ne Ake Bukata Danyin Login 

✓  Username ko bayanan shiga

✓ Password ko mambobin sirri

Very Soon Inshallah Wannan Program Za'a Ci Muriyatai Sosai Idan Mukayi La'akari Da Irin Tanadin Da Akayimai Bugu Da Kari Wannan Shirin Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Da Kansa Ya Kaddamar Dashi.

Domin Tuntuba

Idan kuna fuskantar matsalar shigarda username naku ko password ko neman karin bayani ko tambaya ko karin haske zaku iya tuntubar wakilan shafin tallafin P-Yes ta hanyar amfani da adireshinda ke a kasa

National Coordinator, P-YES, ofishin mataimaki na musamman ga shugaban ƙasa kan harkokin matasa da dalibai, Block B, 5th Floor Secretariat Federal Secretariat Phase 1, Abuja. 

aika imel zuwa bayani (a) p-yes.gov.ng

DON SABABBIN:

Bi P- YES . Coordinator na kasa ta hanyoyin sadarwa na zamani masu zuwa:

✓ Twitter : @nsadhama ;

✓ Facebook: Nasir Adhama ;

✓ Instagram: Nasir Adhama ;

0 Response to "Tallafin P-Yes: Bayanin Yadda Zaku Shigarda Username da Password Naku a Sabon Shafin Tallafin P-Yes"

Post a Comment