-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

P-Yes Link Da Zaku Samu Username Da Password Naku

P-Yes Link Da Zaku Samu Username Da Password Naku

P-Yes Link Da Zaku Samu Username Da Password Naku

Mutane da yawa basu samu daman sa password bah lokacin cike wannan shiri na P-YES sakamakon sun cike da farko wanda suka cike na biyu sukam sun samu daman sa password nasu bayan an kulle portal din anyi gyara a ciki sai akabada daman sa password wanda na farko basu samu bah suna tambayan yadda zasuyi tunda ba yadda za ayi suyi login. 

Babu daman yin login su shiga dashboard nasu domin ganin maike faruwa a ciki domin kuwa dole saida password da email/username din ka sannan zaka iya shiga cikin dashboard naka 

Toh yadda zakayi idan baka samu daman sa password bah tun farko shika 

Kashiga wannan link din https://reg.p-yes.gov.ng/wp-login.php?action=lostpassword kana shiga zaika wani kamar haka 

saika inda zai baka daman sa email dinka domin ganin wannan password din naka saikaje email dinka ka dubah abunda aka turoma

Sannan saika dawo kayi login domin ganin dashboard naka https://reg.p-yes.gov.ng/wp-login ga link din za zakabi domin yin login ka dubah dashboard naka. 

0 Response to "P-Yes Link Da Zaku Samu Username Da Password Naku"

Post a Comment