Dama Ga Mutanen Northeast, Arewa Maso Gabas ICT Initiative tare da haɗin gwiwar Galaxy Backbone, NITDA, NCC da USPF Sun Buɗe Shafin Koyon Sana'o'i Mai Taken" NORTHEAST TELECOMS & NETWORKING WORKSHOP"
Dama Ga Mutanen Northeast, Arewa Maso Gabas ICT Initiative tare da haɗin gwiwar Galaxy Backbone, NITDA, NCC da USPF Sun Buɗe Shafin Koyon Sana'o'i Mai Taken" NORTHEAST TELECOMS & NETWORKING WORKSHOP"
Bayan gaisuwa ana sanar da jama'a cewa shirin Arewa maso Gabas ICT Initiative tare da haɗin gwiwar Galaxy Backbone, NITDA, NCC da USPF suna gayyatar jama'a daga yankin arewa maso gabas don wayar da kan jama'a da hanyoyin sadarwa a cikin kwasa-kwasan da ke ƙasa:
- Data Comm & Networking: Routing, Switching & Security
- Cloud & Data Center Facilitation: Cloud Computing, Big Data,
- AI, Cloud Security
- Blockchain & E-Commerce Technology
- eLTE & 5G Technology & WLAN
- FTTx & Fiber Optics Technologies
Takaitaccen Bayanin Aikace-aikace
- Ranar fara horo: Agusta 8th-22nd, 2022
- Wurin horo: City Green Hotel, Yola, Jihar Adamawa.
Yadda Zaku Cike Wannan Horo
Idan kuna da shawar cike wannan horo mai taken " NORTHEAST TELECOMS & NETWORKING WORKSHOP" kuyi amfani da shafin yanar gizo-gizo da ke a kasa domin cikewa kai tsaye
https://neicti.com.ng/1stne-tn-workshop/
Tuntuba
Domin tuntuba, karin haske ko neman karin bayani kuyi amfani da adireshinda ke a kasa
Northeast Humanitarian Innovation Hub, Kashim Ibrahim Way, Yola Adamawa State Nigeria.
07036892951, 0814 009 9331
ALLAH Yasa Mu Dace Baki Daya
0 Response to "Dama Ga Mutanen Northeast, Arewa Maso Gabas ICT Initiative tare da haɗin gwiwar Galaxy Backbone, NITDA, NCC da USPF Sun Buɗe Shafin Koyon Sana'o'i Mai Taken" NORTHEAST TELECOMS & NETWORKING WORKSHOP""
Post a Comment