Yau 13 April, 2022 NASIMS, Hukumar Npower Ta Fara Biyan Kuɗin January Yanzu-Yanzu
Wednesday, April 13, 2022
Comment
Yau 13 April, 2022 NASIMS, Hukumar Npower Ta Fara Biyan Kuɗin January Yanzu-Yanzu
Kamar yadda mukayi maku alkawarin cewa dazarar an fara biyan kuɗin January zamu sanardaku. Shin kana daya daga cikin masu cin gajiyar sharin Npower Batch C 1 idan haka ne to tabbas wannan labarin zai amfaneka. Hukumar Npower ta fara biyan kuɗin Npower na January ga Batch C stream 1. Duba kasa domin ganin hotunan wadanda aka abiya yanzu-yanzu.
ALLAH yasa mudace Amin
0 Response to "Yau 13 April, 2022 NASIMS, Hukumar Npower Ta Fara Biyan Kuɗin January Yanzu-Yanzu"
Post a Comment