-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Labari Mai Daɗi Ga Masu Jiran Tallafin Kuɗi Na Asusun Matasan Najeriya NYIF

Labari Mai Daɗi Ga Masu Jiran Tallafin Kuɗi Na Asusun Matasan Najeriya NYIF

Labari Mai Daɗi Ga Masu Jiran Tallafin Kuɗi Na Asusun Matasan Najeriya NYIF

Bankuna uku ne zasu biya masu cin gajiyar shirin asusun saka jarin matasan najeriya NYIF. 

Jarin bankuna zasu biya masu cin gajiyar shirin asusun saka jarin matasan najeriya NYIF. 

1. NPF MFB

2. LAPO MFB

3. BOABAB

Duba Hotunan Lambar Bankunan

1. NPF MFB


2. LAPO MFB


3. BOABAB

Satin daya gabata bankin hukumar yan sandan najeriya ya aikawa da wanda aka zaba sakon cewa an zabe su dasu bude asusun ajiya a bankin, mutane da dama sun bi umarnin wannan sakon da aka aika masu, still dai acikin satin Bankin Nigerian Police Force Microfinance bank Plc ya kara aika masu da sako cikin imel su shiga suyi accept loan offer din da aka amince da rancen su,wasu sun yi haka har an tura musu da kudaden su cikin asusun ajiyar. 

Shekaran jiya bankin Lapo Microfinance bank shi ma ya fara aikawa da suka cancanta sako acikin sakon da aka aikawa masu cin gajiyar shirin samun rancen daga ma'aikatar matasa da wasanni ta tarayya akwai bayanin da yake nuni da cewa ana bukatar mutum ya tura da 2- passport photography da national I'd card cikin sakon akwai wata lamba ya tura ta nan. 

BOABAB MICROFINANCE BANK basu fara turawa mutane sako ba amma suna gaf da farawa. 

Kowa zai amfana da wannan rance insha Allahu ko kayi training ko bakayi ba kawai mu jira lokaci, ku sani gwamanti bata yi abu lokaci guda shiyasa ake samun jinkiri a wasu tsarikan. 

ALLAH yasa mudace Amin Summa Amin

2 Responses to "Labari Mai Daɗi Ga Masu Jiran Tallafin Kuɗi Na Asusun Matasan Najeriya NYIF"

  1. Dan Allah Abudema kowwa dashboard nasa saboda wasu sun rasa gmail nasu bazasu iya Amsar upper ba plx Aduba

    ReplyDelete