-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Yadda Zaku Samu Certificate Na SMEDAN (Small And Medium Enterprises Development Agency)

Yadda Zaku Samu Certificate Na SMEDAN (Small And Medium Enterprises Development Agency)

Yadda Zaku Samu Certificate Na SMEDAN (Small And Medium Enterprises Development Agency)

MA'ANAR SMEDAN

Ankirkiro SMEDAN don sabida taimakon masu kana nan sana o'i da wadanda suka mallakikasuwancinsu domin taimaka musu da abinda da zai bunkasa harkokinsu na kasuwanci. Kuyi register kasuwancinku domin samun wannan anfanin ayau.

Smedan na bada damar samun taimakon gomnati tare da wasu kungiyoyi domin samun girmama karama da tsaka tsakin kasuwancinka cikin sauri.

Munyi video yadda zaku yi register da smedan domin samun certicate. Videon yana karshe 

ANFANIN  SAMUN WANNAN CERTIFICATE NA SMEDAN 

Anfani Tawajen Samun Kudi.

Amfani SMEDAN Tawajen Kampunan Masu Zaman Kansu.

Anfani Tawajen Samun Kudi.

1: Anfani Tawajen Samun Kudi.

1: SMEDAN tana da anfani ta wajen samun kudi daga karkashin golnatin nigeria da kungiyoyi masu zaman kansu kuma karbar bashi daga bankuna.

2: Amfani SMEDAN Tawajen Kampunan Masu Zaman Kansu

SMEDAN tanada anfani ta wajen kampani masu zamankansu domin samun riba ta wajen koyo da kuma samunkaruwar ilimida dai sauran tallafi .

3: Anfani Tawajen Gomnati 

SMEDAN tana da anfani ta wajen samun tallafi daga karkashin gomnatin nigeroa musamman kamar samun tallafin Condition grant, Da kuma Survival Fund.

YADDA ZAKU SAMU SMEDAN CERTIFICATE.

Ku danna Kushiga wannan addreshin

https://smedanregister.ng

Domin Tuntuba ko tattaunawa

hello@smedanregister.ng

0 Response to "Yadda Zaku Samu Certificate Na SMEDAN (Small And Medium Enterprises Development Agency)"

Post a Comment