-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Babbar Riga Styles 1000+

Babbar Riga Styles 1000+

Babbar Riga Styles 1000+

Barkarmu da sake saduwa acikin wannan kasidar labari ta Haskenews a acikin wannan satin zamu kawo kawo maku sabin dinkunan babbar riga wadda kwararrun teloli suka dinka. Sanin kune akwai shahararrun bukukuwa da yadace a saka babbar riga misali aure, gayyata, taron yan uwa, bukukuwan sarauta, taron siyasa, da sauransu. Amma kafin mu tsunduma me ake nufi da babbar riga? Babar Riga wata abace da ake dinkawa wanda keda bangare biyu akuma sakata bayan ansaka taggo (karamar riga) Dakuma wando, a al'adar hausawa babbar riga na da kima a wajan Sarki, Ango da Abokaninsa, da sauransu.

Duba sabi kuma Kayatattun Hotunan dinkin babbar riga 

Dafatar sun burgeku mun gode ku kasance da mujallar labarai ta Haskenews domin samun sabin Ayyuka

0 Response to "Babbar Riga Styles 1000+"

Post a Comment