-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Tarihin Jaruma Princess Aisha Mufeedah (Sabuwar Salma Kwana Casa'in)

Tarihin Jaruma Princess Aisha Mufeedah (Sabuwar Salma Kwana Casa'in)

Tarihin Jaruma Princess Aisha Mufeedah (Sabuwar Salma Kwana Casa'in)

Princess Aisha Mufeedah wadda akafi sani da Sabuwar Salma Kwana Casa'in an haifeta a jahar Borno, Maiduguri inda ta girma a babban birnin tarayya Abuja. Princess Aisha Mufeedah (Sabuwar Salma Kwana Casa'in) an haifeta a shekarar 1999 inda a yanzu haka tana da shekaru 22, Jarumar na daya daga cikin shahararrun mawaka mata dake rera wakoki na hausa da turanci a arewacin Najeriya, jarumar ta kware wajan Singing, songwriting da kuma rapping. Jarumar kuma ta samu lambar yabo ta Arewa women hiphop act (rapper), CAFE, 2016/17.

Wasu daga cikin wakokin Gimbiya Mufeedah sun hada da:

• Sixteen

• Hot spot

• Leg chain

• Ji mana

Zaku iya tuntubar ko tattaunawa da Princess Aisha Mufeedah (Sabuwar Salma Kwana Casa'in) akan shafukan sada zumuntarta kamar haka:

Instagram@princess_mufeedah

Twitter@princessmufeed1

Wasu Daga Cikin Kayatattun Hotunan Jaruma Princess Aisha Mufeedah (Sabuwar Salma Kwana Casa'in)

















Me zakuce dan gane da Jaruma Princess Aisha Mufeedah (Sabuwar Salma Kwana Casa'in

1 Response to "Tarihin Jaruma Princess Aisha Mufeedah (Sabuwar Salma Kwana Casa'in)"

  1. Aslm shin dan Allah dagaskene itadin bamusulmabace

    ReplyDelete