-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Shafin Da Zaku Cike: Samari Da Yammata 4,500 Ne Zasuci Gajiyar Sabon Tallafin Da Gwamnatin Jahar Kaduna Ta Buɗe Mai Taken "Kaduna Start-Up and Entrepreneurship Programme (KADSTEP)"

Shafin Da Zaku Cike: Samari Da Yammata 4,500 Ne Zasuci Gajiyar Sabon Tallafin Da Gwamnatin Jahar Kaduna Ta Buɗe Mai Taken "Kaduna Start-Up and Entrepreneurship Programme (KADSTEP)"

Shafin Da Zaku Cike: Samari Da Yammata 4,500 Ne Zasuci Gajiyar Sabon Tallafin Da Gwamnatin Jahar Kaduna Ta Buɗe Mai Taken "Kaduna Start-Up and Entrepreneurship Programme (KADSTEP)"

Bayani game da KADSTEP

Shirin farawa da kasuwanci na Kaduna wani gagarumin aikin samar da ayyukan yi ne wanda alakar bangarorin uku ta bullo da shi, tsakanin gwamnatin jihar Kaduna da bankin masana'antu da makarantar kasuwanci ta Kaduna. Manufar ita ce a daukar nauyin samari maza da mata 4,500 da suka cancanta mazauna jihar don ci gaba da ayyukan bunkasa sana'o'i.


Tsarin Shirin

An tsara shirin a matsayin tsari na mako 10 + 2 inda ƙwararrun ƴan takara zasu gwabza kuma sugoge tare da samun cikakken ilimi na kasuwanci da darajarsa yakai difloma na kasuwanci tare da samun damar samun kuɗi. Da farko, akwai horo mai zurfi na mako 10, sannan babban jarrabawa ya biyo baya wanda zai kai ga samun damar samun horo na sati 2-mako da samun lamuni. 'Yan da sukayi nasarar za'a gabatar masu da sakamakon horo kuma daga baya za a ba su takardar shaidar kasuwanci, bayan sun gudanar da kasuwancin cikin nasara na tsawon watanni 18.


Jagoranci

Masana'antar Banki tare da Makarantar Kasuwancin Kaduna za ta samar da masu cin gajiyar lamuni masu da sukayi nasara tare da masu agaji don tallafawa ɗaliban ta hanyar farawa masu da kasuwancin mai wahala da duniya ta tafi akanshi.


Jerin Darussan Kasuwanci Da Za'a Koyar

  1. Entrepreneurship and Economic Policy Dynamics (Focus on the Nigerian Economy and selected similar economies
  2. Understanding the Language of Business (From book-keeping to Accounting)
  3. Planning for Human Resources, Motivating People and Managing Emotions
  4. Introduction to Design Thinking and market disruptions
  5. Solving Entrepreneurial Problems, Becoming an effective manager
  6. Business Models and Value Proposition Design
  7. Developing a business plan


Yadda Zaku Cike Wannan Tallafi

Yan takara masu shawar cike wannan tallafin na Gwamnatin jahar Kaduna zaku iya amfani da wannan shafin yanar gizo-gizo da ke a kasa domin cikewa

https://kadunastep.com/kadstep-registration/

Ku tabbatar kun mayarda fuskar browser taku zuwa "windows view" kafin fara cikewa.

Wasu Daga Cikin Hotuna




ALLAH Yasa Mu Dace Baki Daya

0 Response to "Shafin Da Zaku Cike: Samari Da Yammata 4,500 Ne Zasuci Gajiyar Sabon Tallafin Da Gwamnatin Jahar Kaduna Ta Buɗe Mai Taken "Kaduna Start-Up and Entrepreneurship Programme (KADSTEP)""

Post a Comment