-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Sabon Shiri, Mutum 60,000 Zasuci Gajiyar Shirin: An Shiga Mataki Na Biyu Domin Cin Gajiyar N200,000, N100,000 Ko 25,000 Na EQUIP Empowerment Program( Whitefield Foundation)

Anshiga Mataki na 2 a Shirin Whitefield Foundation Mai Hadin Gwuiwa Da COCA-COLA Domin Horar da Matasan Nigeria, Ga Yadda Zaku Shiga

Anshiga Mataki na 2 a Shirin Whitefield Foundation Mai Hadin Gwuiwa Da COCA-COLA Domin Horar da Matasan Nigeria afannin Entrepreneurship Dakuma Agriculture

Shirin Whitefield Foundation Mai Hadin Gwuiwa Da COCA-COLA Foundation ya kammala mataki na I inda tuni ya zallaka sashe na 2 bayan bayarda certificate of attendance ga waɗanda suka halarci matakin na farko.

Kamar yadda Sukayi Bayanin cewa wannan Mataki za'a kara Daukar mutun 1000 masu shirin samun Tallafin Shirin bayan sun nuna kwarewarsu na abunda suka koya daga mataki na 2 inda hakan zai basu damar shiga mataki na 3 kuma na karshe.

Ga sakonsu na email address Dangane da cigaban Shirin

ALLAH Yasa Mu Dace Amin Summa Amin

0 Response to "Sabon Shiri, Mutum 60,000 Zasuci Gajiyar Shirin: An Shiga Mataki Na Biyu Domin Cin Gajiyar N200,000, N100,000 Ko 25,000 Na EQUIP Empowerment Program( Whitefield Foundation)"

Post a Comment