A cewar NMFB, Sabbin masu nasara na TCF HOUSEHOLE & SME& AGSMEIS sun fara karɓa amincewa
A cewar NMFB, Sabbin masu nasara na TCF HOUSEHOLE & SME& AGSMEIS sun fara karɓa amincewa
Nirsal microfinance bank
Tun da farko dai hukumar ta sanar da masu neman mara kudin ruwa
cewa kada su sanya hannu kan takardar karbar kadarorin kadarorin ko kaya ko kuma takardar shaida har sai sun tabbatar da cewa kayan da suka nema tun farko sun yi daidai da abin da ake kawowa
A cewar NMFB, Sabbin masu nasara na TCF HOUSEHOLE & SME& AGSMEIS sun fara karɓa amincewa
Ga wadanda suka sami matsala ta rashin Reference Number
Wayenda layinsu yafadi kada Ku damu Ku natsu Ku kwantar da hankalinku ga yanda zakuyi
Idan kun shiga ta link Dinnam
https://nibloans.nmfb.com.ng/noninterestlendingtcfhousehold
sai Ku shiga Returning zakuga waje guda uku
Na farko Suna bukatar kasanya BVN dinka
Na biyu kuma sunan Ka na Karshe
Na uku Kuma TCF numba
Baruwan ka Dana karshe
Misali
Na farkon
Sunanka aliyu umar to wajen sunan
karshen umar zaku Sanya
idan kuma Sunanka aliyu isa Ibrahim
To kusani Sunan da kake amfani dashi amatsayin Surname shine na Karshen ba Others name ba.
Waninma ba sai kasaka
Sunaba shidakansa zaifito
Da sunam
Hakama bangaren mata
KuSani
Bayan kun gyara bayanamku Sai kujira
Kira daga
vendors dinku
Amman wayenda suke tare da layinsu kada sudamu zaa sake turamusu lokacin
Da sukaga tsakon approved
Nirsal microfinances
Suna Kara muku albishir ga wayenda suka cika
Zasu ciga da tura muku approved
Ga wayenda basu samuba approval ba nam da lokaci kadan
Ga masu
Tambaya link
Na binckikem
Accepting na offer
Idan kaga ya rugutamaka
Not been approved
Kusani kune next approved
Sme
Click https://nibloans.nmfb.com.ng/noninterestlendingtcfsmeofferletter /TCENl(rfrcs n) to accept
Household
Click https://nibloans.nmfb.com.ng
Lnoninterestlendingtcfhouseholdo
fferletter/TCENI (rfrcs n) to accept
Allah yabbatar mana da alkhairi
0 Response to "A cewar NMFB, Sabbin masu nasara na TCF HOUSEHOLE & SME& AGSMEIS sun fara karɓa amincewa"
Post a Comment