-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Rancen Covid-19: An Samu Sauyin Wajen Accepting Rancen Covid-19 Marar Kuɗin Ruwa

Rancen Covid-19: An Samu Sauyin Wajen Accepting Rancen Covid-19 Marar Kuɗin Ruwa

Rancen Covid-19: An Samu Sauyin Wajen Accepting Rancen Covid-19 Marar Kuɗin Ruwa

GARGADI 

  akula Kuma Alura an samu sauyin gurin accept offer letter idan kuka shiga to fa ka tabbatar da cewa baka fita daga cikin Saba harsai ka kammala cika ka idojin da suke nema. Idan ka dawo baya baka saka account number din kaba to bazai dawo baya abunda zai Nuna maka shine offer letter kawai a kula alumm 

Kuyi Amfani Da Wannan Link Domin Dubawa

  https://covid19.nmfb.com.ng/

ALLAH Yasa Mu Dace Amin

1 Response to "Rancen Covid-19: An Samu Sauyin Wajen Accepting Rancen Covid-19 Marar Kuɗin Ruwa"