-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Na kan kasa bacci idan na tuna talakawa masu kwana cikin duhu saboda matsalar lantarki a kasar nan - Tambuwal

Gwamna Aminu Waziri Tambuwal yace talakawa su share hawayensu domin zai shiga Villa da fushin karancin wutar lantarki da ta addabi kasar, a cewarsa wutar lantarki na daya daga cikin jigo na rayuwa, ana da bukatarta matuka a fannin kiwon lafiya, masana'antu, makarantu, kasuwanni da ofisoshi wanda har kawo yanzu wutar lantarkin ta kasa samuwa ta awanni 24 ga jama'a inda yace yayi alkawari zai maida matsalar wutar lantarkin tarihi da zarar ya karbi mulkin kasar Najeriya a 2023 

Gwamna a zantawarsa da manema labarai yace zai samar da cibiyar wutar lantarki guda shida a shiyoyin : Kudu maso gabas da kudu maso kudu da kudu maso yamma da Arewa maso yamma da arewa maso tsakiya da kuma Arewa Maso Gabas , Cibiyoyin wadanda za su bawa Najeriya wuta ta kimanin awanni 24 a kullum da ma kasashen da Najeriya ke taimakawa da hasken wutar lantarkin

Copy from

Me zakuce?

0 Response to "Na kan kasa bacci idan na tuna talakawa masu kwana cikin duhu saboda matsalar lantarki a kasar nan - Tambuwal"

Post a Comment