-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Mu Daure Mu Sanarda Yan Uwa: Physical screening for 2021 recruitment start by February 1 and end February 20 -2022 the committee of the screening recruitment

Mu Daure Mu Sanarda Yan Uwa: Physical screening for 2021 recruitment start by February 1 and end February 20 -2022 the committee of the screening recruitment

Mu Daure Mu Sanarda Yan Uwa: Physical screening for 2021 recruitment start by February 1 and end February 20 -2022 the committee of the screening recruitment. 

Za a fara tantance lafiyar jiki don daukar sababin ma'aikatan yan sandan dubu goma wanda Shugaba buhari ya sanyawa hannu na shekarar 2021 daga ranar 1 ga Fabrairu zuwa karshen Fabrairu 20 - 2022.ta yadda mutane zai gane yana cikin wanda zaa tantance tafiyarsa shine zaa tura mishi da sakon sms a layin da yayi rijistar neman aikin yan sandan. 

Nan bada jimawa ba zaa fara tura sakon Physical Screening din wa mutane. 


ALLAH Yasa Mu Dace Amin

0 Response to "Mu Daure Mu Sanarda Yan Uwa: Physical screening for 2021 recruitment start by February 1 and end February 20 -2022 the committee of the screening recruitment"

Post a Comment