-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Kalaman Soyayya Masu Saka Zuciya Hawaye

Kalaman Soyayya Masu Saka Zuciya Hawaye

Kalaman Soyayya Masu Saka Zuciya Hawaye

Akwae hadari a soyayya idan kaso wanda bae taba sonkaba, soyayya tafi zuma dadi idan kaso wanda ke sonka./

Yazanyi rayuwa badakeba haka kamar shukarda bata ta6a samun ruwaba kada kibarni cikin gararin rayuwa rayuwa babuke bazan iyaba/

Sonki a lokaci daya ya shigeni domin xuciya batada kashi lokaci daya take amincewa da abunda tagani kuma take ra.ayinsa/

Idan na farka bacci ba abunda nake farawa dashi face inkiraki inji lpyarki ko kin tashi lpya kuma kinci wani na karin kumallo irin kulawarda nake fara baki./

0 Response to "Kalaman Soyayya Masu Saka Zuciya Hawaye"

Post a Comment