Babban bankin Najeriya CBN ya buɗe shafin neman rancen na tsarin kasuwancin manyan makarantu (TIES) zaku iya neman rancen [N150million, N120million, N100million, N80million ko N50million]
Thursday, January 6, 2022
Comment
Babban bankin Najeriya CBN ya buɗe shafin neman rancen na tsarin kasuwancin manyan makarantu (TIES) zaku iya neman rancen [N150million, N120million, N100million, N80million ko N50million]
Wanda suka cancanta neman rancen nan su tabbatar suna da wadannan abubuwan.
• Lambar wayar hannu mai inganci (mai alaƙa da NIN) BVN, NIN, TIN da adireshin Imel.
• Shaidar rajistar kasuwanci ta kwafi na gaskiya na takaddun CAC masu dacewa)
• Lambar asusun banki na kamfanoni.
• Digiri na daya da takardar shaidar kammala NYSC.
https://cbnties.com.ng/register
ALLAH Yasa Mu Dace Baki Daya, Don Allah Mu Daure Mu Cike Akwai Amfani Kuma Suna Bayarwa
0 Response to "Babban bankin Najeriya CBN ya buɗe shafin neman rancen na tsarin kasuwancin manyan makarantu (TIES) zaku iya neman rancen [N150million, N120million, N100million, N80million ko N50million]"
Post a Comment