-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

N200,000, N100,000 Ko 25,000 Ne Za'a Rabawa Matasa Maza Da Mata Karkashin Sabon Sharin EQUIP Empowerment Program 2021 Duba Link Da Zaku Cike Wannan Tallafin

Gidauniyar Whitefield Foundation da haɗin gwiwar Coca-cola Foundation sun fito da shiri mai suna E.Q.U.I.P. Shiri ne don koyawa matasa sana'o'i da kuma tallafa musu. Matasa dubu sittin ne za su ci gajiyar wannan shiri a duk faɗin Nijeriya amma a cikin wannan adadi an warewa jihar Kano dubu ashirin.

A cikin kason da aka warewa jihar Kano, tuni matasa dubu goma da ɗari shida sun cika ya zuwa shekaran jiya.

A cikin mutum dubu sittin da za a koyar da su sana'o'i, za a wari mutum dubu ɗaya da za a basu kayan aiki, taimaka musu da rajistar kamfani, NAFDAC, rance da kuma talllafin kuɗi.

 Guraben da suka rage na E.Q.U.I.P Kano za a bawa sauran jihohi idan ƴan Kano basu cike ba nan da kwana uku.

Ga link nan a ƙasa 

https://www.equip.whitefieldfoundation.ng/register

ALLAH yasa mudace Amin

0 Response to "N200,000, N100,000 Ko 25,000 Ne Za'a Rabawa Matasa Maza Da Mata Karkashin Sabon Sharin EQUIP Empowerment Program 2021 Duba Link Da Zaku Cike Wannan Tallafin"

Post a Comment