Manufofin Ƙungiyar MORASH DEVELOPMENT CENTRE MODEC-NGO Da kuma Yadda Zaku Ci Gajiyarta
Manufofin Ƙungiyar MORASH DEVELOPMENT CENTRE MODEC-NGO Da kuma Yadda Zaku Ci Gajiyarta
Shin Ko Kunsan Dawannan Ƙungiyar Mai Zaman Kanta? MORASH DEVELOPMENT CENTRE MODEC-NGO
•Aikin rage talauci ga kauyuka.
•Daidaita al'amuransu da sauran mutane.
AYUKAN CIBIYAR MODEC GUDA 7 NE
1. Koyarda mutum ko kungiya hanyoyin da fasahar da zasu kawo musu canji da kuma canja kauyukansu
2. Ragema alumman talauci a birane da kauyuka.
3. Taimakama yara, mata, tsofaffi da iyalan su, susamu rayuwa mai inganci tare da lafiya.
4. Cikakken Taimako ga masu noma abinda zasuci da masu noma abincin siyarwa.
5. Koyarwa da kara koyarda masu fasaha wasu fasahohi na samun cigaban rayuwa.
6.Yin aiyyukan cigaban karkara.
7. Tallafawa mata da samari da fasahohi daban daban.
MORASH DEVELOPMENT CENTRE MODEC idan zaka shiga ko sisi ba zaka biya ba fatanmu alumma su cigaba da yi mata fatan alheri da addu'a domin yawancin mu musan me ake kira da NON GOVERNMENT ORGANIZATION NGO, ma'ana kungiya mai zaman kanta wacce bata gwamnati ba Kamar yadda nafitar da bayanai jiya.NGO tana nemi tallafi ne domin rabawa alummar da suka dace suka zo da irin daidai da tallafin da aka samu.
Zan kawo muku hanyoyin mafi inganci da kowa zaiyi magana da coordinator din jaharsa tare da sanya shi a group WhatsApp idan bukatar hakan ta taso.
Ga group Facebook na kungiya zaku iya joint domin samun wasu bayanin masu mahimmanci daya kamata ku sane game da modec MORASH DEVELOPMENT CENTRE (MODEC)
0 Response to "Manufofin Ƙungiyar MORASH DEVELOPMENT CENTRE MODEC-NGO Da kuma Yadda Zaku Ci Gajiyarta"
Post a Comment