-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Ma’aikatar noma da raya karkara ta tarayya tayi kira ga ENUMERATORS da sauke sabuwar Manhajar kididdagar manoman rani domin basu tallafin taki da kiwo

A yau ne Ma’aikatar noma da raya karkara ta tarayya ta fitarda sanarwar cewa enumerators su sauke sabuwar Manhajar kididdagar manoman AFJP domin cin gajiyar sharin AFJP FMARDPACE kashi na biyu. Kamar yadda kowa ya sani Ma’aikatar noma da raya karkara ta tarayya tana daya daga cikin ma'aikatar da ke kula da binciken noma, noma da albarkatun kasa, gandun daji da binciken dabbobi a duk fadin Najeriya. Sabo Nanono shi ne ministan noma da raya karkara .

Kira ga manoma: ku hanzarta zuwa wajan enumerators mafi kusa daku domin cin gajiyar wannan tallafin na noma da kiwo 

Jawabin ma'aikatar noma da raya karkara a cikin harshen Turanci wadda suka wallafa a shafinsu na Facebook

NASS_V3_DEC_2021 is available to carry out survey for the month.

#FMARDPACE

Download now to carry out survey for this month

ALLAH yasa mudace Amin

1 Response to "Ma’aikatar noma da raya karkara ta tarayya tayi kira ga ENUMERATORS da sauke sabuwar Manhajar kididdagar manoman rani domin basu tallafin taki da kiwo"

  1. Ance duk wanda aka tura masa wani sbon acct.no na Gtbank za abashi kudi meye gaskiya maganar?

    ReplyDelete