-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Rance Sama Da Million 5: Babban Bankin Kasa Ya Buɗe Shafin Bayarda Rance Ga Masu Yiwa Kasa Hidima NYSC Ko Wadanda Suka Kammala Karatun Digiri Ko HND

Rance Sama Da Million 5: Babban Bankin Kasa Ya Buɗe Shafin Bayarda Rance Ga Masu Yiwa Kasa Hidima NYSC Ko Wadanda Suka Kammala Karatun Digiri Ko HND

Rance Sama Da Million 5: Babban Bankin Kasa Ya Buɗe Shafin Bayarda Rance Ga Masu Yiwa Kasa Hidima NYSC Ko Wadanda Suka Kammala Karatun Digiri Ko HND

Babban bankin Nigeria wato CBN ya fito da wani sabon shiri mai suna TERTIARY INSTITUTIONS ENTREPRENEURSHIP SCHEMES TIES wanda zaitaimakawa mutane sosai. 

Shi wannan shiri an yishine domin a rage yawan rashin aikin yi da ake fama dashi a tsakanin Al umman Nigeria kuma shirin wanda suke da man cikashi shine wanda suka gama degree koh kuma wanda suka gama polytechnic na Nigeria 

Don haka idan kasan kanada bukaata na wannan tallafi zaka iya shiga https://cbnties.com.ng/ sai ka ga duk abunda suke da bukata a wannan wurin da kuma matakin daya kamata ka cika dan abun duga biyu ne akwai 

1 sole proprietorship. Shi wannan zaka iya samun bashin naira million biyar ne kawai wato wannan shine na mutanen da suke dan karamin kasuwanci kenan ko skills

2. Small company/ enterprises. Shi kuma ana samun naira million ashirin da biyar shine na masu karamin company 

Toh saika zaba wanda zaka cika 

Idan kashiga https://cbnties.com.ng/ bayan ka gama karanta bayanai saka shiga Apply idan ka shiga zai kai ka zurin da zaka cika form wanda zakasa 

Na farko kalan loan din da kake so ka cike ida sole proprietorship ne koh kuma small company/ enterprises saika zaba acikin su sai NYSC number sai shekara 

Sai kuma details naka wato baya nanka suna da email wurin email ka tabbatarda kasa email mai amfani don cigaba da wannan cikewa. 


Allah ya bada sa a 

0 Response to "Rance Sama Da Million 5: Babban Bankin Kasa Ya Buɗe Shafin Bayarda Rance Ga Masu Yiwa Kasa Hidima NYSC Ko Wadanda Suka Kammala Karatun Digiri Ko HND"

Post a Comment