-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Idan kun Cike Rancen Covid-19 Ko NYIF Da Asusun Student Account Ko Tier 1 Account Ku Karanta Wannan Sakon

Muhimmiyar sanarwa ga wadanda suka nemi rancen ku na covid19 loan tcf ko asusun saka jarin matasa najeriya NYIF musamman daliban da asusun bankinsu "STUDENT ACCOUNT" kamar yadda kuka sani asusun dalibai ba zai iya daukar kudin daya haura NGN100,000 sama da dubu dari ba ko da kun yi sa'a kun samu fiye da adadin da ba za ku iya cire kuɗin ba har sai kun je banki ku kun inganta asusunku ba. 

Kuma wasu daga cikin masu nema sun manta sun nemi rancen sama da NGN250,000 don haka idan kun san cewa asusun ku na dalibai ne gara ku je ku a inganta muku shi kafin a fara fitar da kudade.

Marubuci: Ahmed El-rufai Idris

1 Response to "Idan kun Cike Rancen Covid-19 Ko NYIF Da Asusun Student Account Ko Tier 1 Account Ku Karanta Wannan Sakon"