-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Npower Sunyi Magana Akan Wayennan Matsalolin Cewa Indai Bakayi Validating Account Dinka Ba Yana Iya Zama Sanadiyar Da Bazasuyi Crediting Account Dinka

A Satinnan mutane da dama zasu lura da wannan Payroll din da aka saka a profile nasu wanda mukayi bayaninshi a post namu da ya wuce.................

Alhamdullah Mutane da dama idon suka shiga Profile nasu zasuga Chan Wurin Payroll Dinnan Ansakawa Wasu Salary su na Npower Wasu yana Pendin Wasu Kuma In Progress Wasu Kuma Bazasuga Komai Ba..

Npower Sunyi Magana Akan Wayennan Matsalolin Cewa Indai Bakayi Validating Account Dinka Ba Yana Iya Zama Sanadiyar Da Bazasuyi Crediting Account Dinka Da Salary Kaba.......

Idon Ba'a Manta Chan Kwanan Bayan, Bayan kammala Thumbprint Dole Sun Bada Damar Sake Update Na Profile Kamin Physical Verification , Ba Don Komai ba Sai Don Wayenda Suke da Matsaloli Suyi Gyara Wasu Sunyi Wasun Kuma Basuyi Akan Wayenda Keda wayennan Matsalolin ne Suke Wanchan Maganar da Zaku gani a Hoton Dake Sama Cewa Bazasu Biya Masu Irin Wayennan Matsalolin ba....

Don Allah Duk Wanda Keda Wata Matsala A Profile Nasi koma na miye zai iya Zuwa ya Gyara Abunshi ko kuma Ya tuntubemu domin gyara mashi ko wacce matsala ce kai tsaye...

ZA'A IYA SAMUN GYARA KAMAR HAKA DAGA GAREMU

1.Update Na Profile

2.Redployment (Changin Wurin Aiki daga Inda Akayi Postin naka)

Da Dai Sauran Gyare-Gyare

Zaku Iya Tuntubarmu Kai tsaye kamar haka

0 Response to "Npower Sunyi Magana Akan Wayennan Matsalolin Cewa Indai Bakayi Validating Account Dinka Ba Yana Iya Zama Sanadiyar Da Bazasuyi Crediting Account Dinka"

Post a Comment