-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Ana Ci Gaba Da Approval: Yadda Zaka Mayar Da Reference Number Dinka Idan Ka Manta Da Ita Kuma Duba Matsayin Rance Ka

Ana Ci Gaba Da Approval: Yadda Zaka Mayar Da Reference Number Dinka Idan Ka Manta Da Ita Kuma Duba Matsayin Rance Ka

Ana Ci Gaba Da Approval: Yadda Zaka Mayar Da Reference Number Dinka Idan Ka Manta Da Ita Kuma Duba Matsayin Rance Ka

Mafi akasarin Mutane Suna Manta Reference Number Dinsu Ko Kuma Yazan Tun Farko Basu Dauke taba, Reference Number tanada Mahimmanci gaduk Wanda yacika tsarin Neman rance na Non interest credit facility.

Mahimmanci Reference Number Shine idan Kayi Wani Kure Wajan Cikawa Idan Kanada Reference Number Zaka iya Shiga Ka Gyara Sannan Kuma idan Lokacin Approved Yayi Bakaga Sakon Amincewa da Rancen Kaba Shima idan Kanada Reference Number Zaka iya Shiga Kaduba idan Anyima Approved Ko Kuma Ba'ayima ba.

Wasu Daga Cikin Wadanda Sunka Cika Wannan Tsarin Layukkansu Sun Bata Ballaima Susan cewa Anyi Masu Approved Ko Kuma Ba'ayiba Wasu Kuma Anyi Masu Approved Amma Matsalar Network ta Hana Sokon Amincewa dasu Yashigo Wayarsu, Wasu Kuma An Turo Masu Sakon Amma Sungogeshi Cikin Rashin Sani, Wasu Kuma Tun Farko Wajan Cikawar Sunyi Kuren Lambar Wayarsu Shiyasa Koda Anyi Masu Approved Bazasuga Sakon Amincewa Dasuba Don Haka Wannan Matsalar Duk idan Mutun Yanada Reference Number Zai iya Kauce Mata.

Don Haka Yadda Zakuyi Ku Mayar da Reference Number Dinku Zaku Shiga Wajan Cika Wannan Tsarin Na Rance Kamar Yadda Kunkayi Tun Farko Kunsan Cewa Duk Lokacin da Mutun Yaje Cika Wannan Tsarin Kamin Yakai Inda Zaisa BVN Dinsa Suke Basu Reference Number Don Haka Wannan Reference Number da Zasu Baka Lokacin da Kajje Zaka Koma Cikawa itace Zaka Dauka Sannan Kawuce inda Akesa BVN idan Kasa Sai Kayi Validate Din BVN Dinka

Daganan Sai Kaci Gaba da Cikawa Kamar Yadda Kasan Ana Cikawa Idanma Kanada Bukatar Wani Gyara Tunnan Wajan Cikawar Zaka iya Kayi Gyaran Amma idan Kakai Karshe Kayi Submit Zasu Rubutama BVN already Abin Nufi Shine An Bata Cika Wannan Tsari 

Don Haka Wannan Ba Matsalar Bane Sai Kasake Dawowa Wajan Cikawa Ina Nufin Kadawo Farko Amma idan Kadawo Farko Wurin da Ake Cikawa Akwai Inda Anka Rubuta Returning to Sai Kashiga Nan Wajan

Idan Kashiga Zakaga Sunce Kasa BVN Dinka da Last Name Dinka da Kuma Reference Number Dinka to Inda Ankace Kasa Reference Number Wannan Reference da Sunka Baka itace Zaka Sakawa idan Kasakata Zakaga inda Anka Rubuta I'm not robot Saika Fadanan

Daganan Zakaga Next Sai ka Fada Hakanan Zakaci Gaba Zakaga Yana Wucewa Har Kakai Karshe Kayi Submit Zakaga Yayi Submit Daganan Shikenan Wadannan Reference Number Sune Zaka Ajiye Sun Maye Gurbin Wadanda Ka Manta

Dear Covid-19 TCF Applicant,

Kindly click on the links below to check if you have an approval.

For Household:

https://covid19.nmfb.com.ng/HomeLoans

For SME:

https://covid19.nmfb.com.ng/SmeLoan

For further enquiries, call 09010026900.


Mai Neman Karin Bayani Sai Yayi Tambaya A Wajan Comments idan Nasani Zan Bashi Amsa in Allah

1 Response to "Ana Ci Gaba Da Approval: Yadda Zaka Mayar Da Reference Number Dinka Idan Ka Manta Da Ita Kuma Duba Matsayin Rance Ka"

  1. Ni nasamu aproved kuma nayi accepting. Sunce inyi updating cost of items amma idan naje zanyi sai yace mani the reference number is incorrect. Kuma haryanxu vendor bai kirani ba kuma nasamu approved tun. September 13 dan Allah yaya zanyi

    ReplyDelete