-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Mu Daure Mu Karanta: Muhimmin Sako Ga Wadanda Suka Samu/Basu Samu Sakon Training Na NYIF Ba

Mu Daure Mu Karanta: Muhimmin Sako Ga Wadanda Suka Samu/Basu Samu Sakon Training Na NYIF Ba

Mu Daure Mu Karanta: Muhimmin Sako Ga Wadanda Suka Samu/Basu Samu Sakon Training Na NYIF Ba


Assalamualaikum warahmatullah, inama kowa fatan alkhairi da kuma samun nasara.

Duk wanda ya samu damar yin training ya sani cewa abinda ya rage yanzu shine turo training certification, approval da kuma payment.

Ina kira ga duk wanda ya cike wannan loan daya tabbata cewa account ɗin daya cike dashi ba ƙaramin account bane.

Menene ƙaramin account?
Ƙaramin account shine bank account ɗin da yake da limitation na iya kuɗin da za'a iya ajjiye wa da kuma cire wa.

Tayaya zan san account ɗina ko ƙarami ne?
Ka ziyarci bank branch ɗin daka buɗe account ɗin domin su duba maka. In ƙaramin account ne zasu faɗa maka abinda zaka kawo domin maidashi babba.
Meze faru in account ɗina ya kasance ƙarami?

Inhar aka fara payment baka canza shi zuwa babban account ba, kuɗin da za'a turo maka bazasu samu damar shiga ba.

Share it to others


0 Response to "Mu Daure Mu Karanta: Muhimmin Sako Ga Wadanda Suka Samu/Basu Samu Sakon Training Na NYIF Ba"

Post a Comment