-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Labari Mai Daɗi Ga Wadanda Suka Cike Tallafin Conditional Cash Transfer Da Akafi Sani Da RRR

Labari Mai Daɗi Ga Wadanda Suka Cike Tallafin Conditional Cash Transfer Da Akafi Sani Da RRR

Labari Mai Daɗi Ga Wadanda Suka Cike Tallafin Conditional Cash Transfer Da Akafi Sani Da RRR 

Shi wannan tsarin dai tsarine da gwanmatin tarayya take bayarwa karkashin ministirin hon. Sadiya faruq wato jinkai da cigaban Al umma 

 Kuma anyi shine domin mutane marassa karfi musamman gaji yayyu da dai sauransu

Kuma kwanakin baya suna kiran mutane akan su je su bada BVN nasu da sauransu za ayi capture nasu 

Wasu an kirasu a waya akan suje inda akeyi mafi kusa dasu 

Wasu da yawa sun manta yadda ma akayi abun ko sun cika koh basu cikaba 

Don haka abu mafi sauki iban bakaji alert ba kawai ka dubah account balance naka koh kaje banki a dubama idan bakasan yadda zaka dubah account balance nakah bah 

ALLAH yasa mudace Amin

me zakace dangane da wannan tallafin na Gwamnatin Tarayya

0 Response to "Labari Mai Daɗi Ga Wadanda Suka Cike Tallafin Conditional Cash Transfer Da Akafi Sani Da RRR"

Post a Comment