-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Hukumar Yan Sanda Tafitarda Sabuwar Sanarwa Ga Wadanda Suka Cike Aikin ɗan sanda

Hukumar Yan Sanda Tafitarda Sabuwar Sanarwa Ga Wadanda Suka Cike Aikin ɗan sanda

Hukumar Yan Sanda Tafitarda Sabuwar Sanarwa Ga Wadanda Suka Cike Aikin ɗan sanda

Matasa maza da mata mutum dubu 74 da 58 suka zauna suka rubuta jarrabawan a jihohin tarayyar Nigeria 36 da birnin tarayya Abuja, yawan maza dubu 62 da dari 588, yawan mata da suka rubuta jarrabawan dubu 11 da dari 470, cikin mutum sama da dubu 74 mutum dubu 10 za'a dauka

Hukumar PSC tana sanar da matasan cewa wadanda suka samu nasaran cin jarrabawa za'a kira su zuwa gwajin lafiya nan da kwanaki 10 masu zuwa, wato ranar 22-11-2021 wanda zai gudana a Zonal Headquarters guda 17 da ake dasu a fadin Nigeria

Duk wanda ya san ya rubuta jarrabawan neman shiga aikin 'yan sanda ya kasance mai yawan duba sakon email da SMS, wanda yaci jarrabawa za'a kirashi gwajin lafiya wanda za'a fara nan da kwanaki 10 masu zuwa. 

0 Response to "Hukumar Yan Sanda Tafitarda Sabuwar Sanarwa Ga Wadanda Suka Cike Aikin ɗan sanda"

Post a Comment