Gujewa Matsala: Hukumar N-POWER Ta Fitarda Sabuwar Sanarwa Ga wadanda Ba'ayi Validation Na Account Nasu Ba
Gujewa Matsala: Hukumar N-POWER Ta Fitarda Sabuwar Sanarwa Ga wadanda Ba'ayi Validation Na Account Nasu Ba
Sanarwa ta fitone a yau wandda take magana akan wadan da barasu samu payment ba
Akwai danda aka kasa validated na account nasu don haka idan kasan profile naka ba a validated bah toh bazaka samu payment bah kwata
Don haka kashiga https://nasims.gov.ng kayi login a portal dinka domin ganin shin yayi ko bayyi bah idan bayyibah sai ka je kayi update nashi
Tahanyar shigaci da sa abubuwan da ya kamata kasa a wannan wurin koh kuma kaje cafe mafi kusa dakai domin suma wannan aikin naka.
If your account was not validated, kindly do so now!!!
Hukumar kula da zuba jari ta kasa ta fitar da sanarwar cewa masu cin gajiyar Shirin N-power batch C stream 1 wanda ba'a inganta asusun su ba, da fatan za su kira lambobin nan 092203102,018888148.
Allah ya bada sa a
0 Response to "Gujewa Matsala: Hukumar N-POWER Ta Fitarda Sabuwar Sanarwa Ga wadanda Ba'ayi Validation Na Account Nasu Ba"
Post a Comment