-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Da Dumi-Dumi: An Buɗe Shafin Daukar Ma'aikatan Jarida Na Zamani (Digital Journalism) A Gidan Jaridar Aminiya

Da Dumi-Dumi: An Buɗe Shafin Daukar Ma'aikatan Jarida Na Zamani (Digital Journalism) A Gidan Jaridar Aminiya

Da Dumi-Dumi: An Buɗe Shafin Daukar Ma'aikatan Jarida Na Zamani (Digital Journalism) A Gidan Jaridar Aminiya

Aminiya na neman ma'aikata a bangaren Aikin Jarida na Zamani (Digital Journalism). Abubuwan da ake bukata masu sha'awa su kware a kansu:

  • Aikin jarida da amfani da kafafen sada zumunta
  • Zakulo labarai datantance su gami da bibiyaralamura da
  • fahimtar harkar yada labarai ta hanyar kafofin zamani
  • lya karanta darubuta Hausa da Turancin Ingilishi
  • Sanin abinda masu karatun labaran Hausa suke so
  • Amdani da manhajar gyaru hoto, bidiyo ko sauti

Sannan ana bukatarakalla shaidar karatu ta HIND ko digiti na farko Aihin kwantaragi ea Abuja ka Kano dan kuna ganin kun cancanta, ku aiko da takadunku ta

aminiyesocialdailytrust.com

Gidan jaridar aminiya wanda yake karkashin Dialytrust yasanarda yunkurinsa na daukar zamanantattun maaikata inda yabada damaga kowane mai shaawar aikin daya Aika da sakon takardunsa ( CV curriculum vitae) kenan a turance.

Dama ce ga maza da mata; wadanda suke ganin sun cancanta daga ko’ina, sai su aiko da takardunsu ta aminiyasocial@dailytrust.com, a rubuta ’Yan Jaridar Zamani a wurin Subject. 

0 Response to "Da Dumi-Dumi: An Buɗe Shafin Daukar Ma'aikatan Jarida Na Zamani (Digital Journalism) A Gidan Jaridar Aminiya"

Post a Comment