Anci Gaba Da Daukar Shirin Gari Yayi Zafi A Yau: Duba Wasu Daga Cikin Kayatattun Hotunan Jaruman
Sunday, November 28, 2021
Comment
Anci Gaba Da Daukar Shirin Gari Yayi Zafi A Yau: Duba Wasu Daga Cikin Kayatattun Hotunan Jaruman
Shirin gari yayizafı: shirine da ake dauka a karamar hukumar mulki ta aliero inda yau lahadi jaruman shirin suka nuna jajircewa wurin aiwatar da aikin domin Isar da saqo ga al'umma, shirin yana maganane akan rayuwar talaka yanda yake tsintar kansa ayanayi na rashi jaruman sunhada da -Abdul-Abdul as damshi, -hasan as sarki, dahiru as wambai, -ashfa as sarkin gida, Aisha as gimbiya, jamila as sahura, rukayya as atika da dai sauransu
Wasu Daga Cikin Kayatattun Hotunan Jaruman
0 Response to "Anci Gaba Da Daukar Shirin Gari Yayi Zafi A Yau: Duba Wasu Daga Cikin Kayatattun Hotunan Jaruman"
Post a Comment