-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

An Fara Bayarda Dogon Rance Ga Daliban Makaranta: Yadda Zaku Cike Cike Sabon Tsarin Rance Na Babban Bankin Kasa wato CBN

An Fara Bayarda Dogon Rance Ga Daliban Makaranta: Yadda Zaku Cike Cike Sabon Tsarin Rance Na Babban Bankin Kasa wato CBN

An Fara Bayarda Dogon Rance Ga Daliban Makaranta: Yadda Zaku Cike Cike Sabon Tsarin Rance Na Babban Bankin Kasa wato CBN 

Central bank of Nigeria wato CBN ta fito da wani sabon tsarin da zai bawa matasa da suka gama makaranta daman samun bashin kudi domin su fara sana a 

Shidai wannan sabon tsarin an kawo shine domin a rage yawan rashin aikin da ke tsakanin alumman Nigeria matasa 

Don haka kada ka bari a barka a baya tunda har gwanmati tace zata baka bashi domin ka dogara da kanka ba saika jira ta baka aiki ba zaka kama kasuwacinka ba ruwanka da wani akin gwanmati

Shi wannan tallafin ga wanda suka gama degree ne na farko ko kuma suka gama poly technic wato HND kuma ka tabbar kayi bautan kasa don dole saikayi NYSC kafun ka samu daman cika wannan abun 

Kuma ba aso yaza mana ka jima da gama makarantan an fison wayanda suka gama a yan shekarunnan na kusa wato kar yayi kasa da shekara bakwai 7years 

Idan kanada shawan cikawa zaka shiga https://cbnties.com.ng/ idan kashiga saika dubah da kyau kaga duk requirements din sannan ka karanta yadda tsarin bashin yake 

Kar a manta wannan tsarin ba kyauta bane bashine don haka inkaci zaka biya 

Sanan kasa wannan shiri zuwa kashi uku ne zaka iya Shiganan domin ganin dan takaitaccen bayai akan tsarukanALLAH yasa mudace Amin

0 Response to "An Fara Bayarda Dogon Rance Ga Daliban Makaranta: Yadda Zaku Cike Cike Sabon Tsarin Rance Na Babban Bankin Kasa wato CBN "

Post a Comment